Abin Da Zai Sa Farashi Ya Riƙa Sauka Bayan Ya Tashi
Manage episode 403711830 series 3311743
Yan kasa na kokawa kan yadda farashin komai ke hauhawa yayinda samun al’umma bai cika karuwa ba.
Ya riga ya zama al’ada da zarar farashin wani abu a Najeriya ya hau sama, ba lallai ya sauko kasa ba.
Shirin Najeriya a yau ya maida hankali kan sauyawar farashi abubuwa a Najeriya da yadda za a dauki matakin dakatar da hakan.
578 epizódok